-->
HAUSA OBJECTIVE AND THEORY COMPLETED

HAUSA OBJECTIVE AND THEORY COMPLETED

 *Hausa*

(4a)
Nunau “Kalma ce da ke nuna abu dangane da nisarsa ko kusancinsa da mai magana”.


(4b) *Rabe-Raben Nunau*

Nunau ya rabu Kashi biyu ne kuma ta fuska biyu:

1. Kusanci da kuma nisa: Su ne kalmomin nunau da ake amfani da su wajen nuna kusancin wanda ake magana da shi ko kuma nisa.

Misali:

1- Wannan gidan yana da kyau.
2- Waɗannan gidajen suna da kyau.
3- Zauna a nan.
4- Ga shi can a gefen rumfa.


2- Jama’i da kuma tilo: Daga cikin kalmomin nuni akwai masu nuni zuwa ga abubuwa masu yawa; waɗannan kalmomi su ne waɗannan da kuma waɗancan, to, sun zama jama’i kenan.
Sai kuma wannan da kuma wancan
waɗanda suke nuni da abu guda.
Waɗannan kuma su ne tilo.


Misali:
1. Wannan yaro.
2. Wannan yariya.
3. Waɗannan yar


Hausa


4a) Nunau: Wakilin suna ne da yake nuni zuwa ga guri, kusa ko nesa.

4b) Waɗannan su ne, nan, can, wannan, wancan, waccar, da kuma waɗannan. Misali, waccar rigar ta faɗo. Wancan mutumin baƙo ne. A nan za ka zauna. Matsa can. Da sauransu.



5a)
Dafi shi ne lika wa saiwar kalma
wani harafi don samar da sabuwar ma’ana.
5b)
i)goshi
ii)ciki
iii)keya
5c)
i)goshi-bahaushe, madubi, d.s.
ii)ciki-birane, asake, d.s.
iii)keya-Hausawa, Katsinawa, d.s .
HAUSA OBJ & THEORY
(13a). Dangantaka
tsakanin majemi
da badukubr akwai kyakkyawar
dangantaka tsakanin majemi da
baduku saboda kamar yada muka
sani majemi shine ke jeme fata wato
ya gyarata ta zamo baduku zai iya
amfani
da ita wajen sarrafa ta ta
zamo abinda zamu rika amfani dasu
na yau da kullum. Kamar su jaka,
filalla, hannun agogo, takalma da
sauransu. (b) Kayan jima
1. Ruwa
2. Allura
3. Zare
4. Makwankwasa
5. Almakashi Kayan jimancibr
1. Bagaruwa
2. Kasko
3. Ruwa
4. Baba
5. Jirai (6) Insha’i shine tsara rubutu
ko labari
bisa ga ma’ana da inga

 HAUSA OBJ

1-10 CCBABDCBDA
11-20 BCDDBDBDDC
21-30 DDCDBCCCBA
31-40 CCABBDBAAC
41-50 BBBACCDADA
51-60 DBBBCDACCC



Baca Juga
SHARE
Subscribe to get free updates

Related Posts

Post a Comment